Makamashix Y t 6puKk ySs
Makamashi
| bangare na | mass–energy equivalence, Universe |
|---|---|
| quantity symbol | E |
| ISQ dimension | |
| external data available at | http://data.europa.eu/euodp/en/data/group/eurovoc_domain_100159 |
| has quality | dimension of physical quantity, mass, conservation of energy |
| measured by | unit of energy, joule, unit of mass, electronvolt, kilowatt hour |
| maintained by WikiProject | WikiProject Energy |
Makamashi shine duk wani abu da ake hada shi tareda wasu abubuwan domin su cakudu, su bayar da wuta ko wuta mai zafi ko Dan amfani dashi a wurin yin aiki. Ma'anar makamashi da fari anfara amfani dashi ne wurin ma'anar duk wani abu da ka iya bayar da chemical energy amma an dade da canja wurin nufin duk wani abu dake bayarda zafin wuta, kamar wutar nukiliya ta hanyar (via nuclear fission and nuclear fusion).
Zafin wutan da makamashi ke fitarwa sanadiyar cakuduwa da wasu abubuwan na canjawa zuwa mechanical energy hanyar, wasu lokutan zafin shima na zama dan dumamawa, dafa abinci ko heat engine, industrial processes.
Yy5 H–aus Ee LxQqZMerM15a Z9otKreRr 89Azx Cc ah ooi